Félix Malloum
Appearance
| |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa | Sarh, 10 Satumba 1932 | ||
| ƙasa | Cadi | ||
| Mutuwa |
Neuilly-sur-Seine (mul) | ||
| Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (Gazawar zuciya) | ||
| Karatu | |||
| Harsuna |
Larabci Faransanci | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa da soja | ||
| Digiri | Janar | ||
| Imani | |||
| Addini | Katolika | ||
| Jam'iyar siyasa | Jam'iyyar Progressive Party ta Chadi | ||
Felix Malloum ko Felix Malloum Ngakoutou Bey-Ndi ( Larabci: فليكس معلوم Filiks Mʿalūm ; an haife shi a ranar 10 ga watan Satumban shekarar 1932 – ya rasu 12 ga watan Yunin shekarar 2009) ɗan siyasan ƙasar Chadi ne, wanda ya yi aiki a matsayin Shugaba da Firayim Minista na Chadi daga shekarar 1975 zuwa 1978.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- Nazarin Kasa, Chadi
- Tchadien.com (in French)
| Political offices | ||
|---|---|---|
| Magabata {{{before}}} |
{{{title}}} | Magaji {{{after}}} |