Sarh
Appearance
| Wuri | ||||
|---|---|---|---|---|
| ||||
| Territory claimed by (en) | Lua error a mw.lua, layi na 656: invalid value (nil) at index 1 in table for 'concat'. | |||
| Ƴantacciyar ƙasa | Cadi | |||
| Province of Chad (en) | Moyen-Chari (yanki) | |||
| Department of Chad (en) | Barh Köh (en) | |||
| Babban birnin | ||||
| Yawan mutane | ||||
| Faɗi | 108,061 (2008) | |||
| Labarin ƙasa | ||||
| Altitude (en) | 347 m | |||



Sarh (lafazi: /sar/ ; tsohon suna n daga lokacin mulkin mallaka na Faransa zuwa shekarar 1972 : Fort-Archambault, lafazi: /for-ashambo/) birni ne, da ke a ƙasar Cadi. Shi ne babban birnin yankin Moyen-Chari. Sarh yana da yawan jama'a 103,296, bisa ga jimillar 2012. An gina birnin Sarh kafin karni na sha tara bayan haihuwar Annabi Issa.

