Faɗuwar ruwan Tsenku

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Faɗuwar ruwan Tsenku
Labarin ƙasa
Wuri Dodowa (en) Fassara
Kasa Ghana
Territory Dodowa (en) Fassara

Faɗuwar ruwan Tsenku wani ruwa ne da ke kusa da Dodowa a Yankin Greater Accra (Babban birnin kasar Ghana).[1]

Faɗuwar ruwan Tsenku yana saukowa daga tsayin kusan ƙafa 250 kuma yana gudana akan duwatsu masu tsayayye a cikin tafki mai sanyi kuma mai tsabta tare da yawan ɗimbin tilapia.[2]

Faɗuwar ruwan Tsenku, wanda kuma ake kira Wuruduwurudu, yana cikin kwarin Po rafi yana hade da wasu rafuffuka guda biyu "Sanyade" da "Popotsi" kafin ya shiga cikin teku.[3]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Obu, Raphael. "The State Of Tsenku Waterfalls In Dodowa". Retrieved 27 May 2015.
  2. https://ghana.peacefmonline.com/pages/tourism/waterfalls/tsenku_waterfalls/
  3. Gracia, Zindzy (2018-07-02). "List of waterfalls in Ghana and their locations". Yen.com.gh - Ghana news. (in Turanci). Retrieved 2019-05-16.