Jump to content

Faaji FM

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Faaji FM
Bayanai
Iri Tashar Radio
Ƙasa Najeriya
Mulki
Mamallaki Raymond Dokpesi
Tarihi
Ƙirƙira 1 Disamba 2012

faajiradio.fm…


Faaji FM Tashar rediyo ce Na Najeriya. Kamfanin Daar Communications ne ke mallakarta, kamfanin sadarwa wanda Raymond Dokpesi ya kafa. Faaji FM a hukumance ta fara cikakken watsawa a ranar 1 ga Disamba, 2012, tare da Manajan Darakta na ayyukan rediyo na Daar Communications, Kenny Ogungbe ya fara watsawa.[1][2] [3]

Bayanan da aka ambata

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. "Faaji FM marks 3rd anniversary". TheNetng. Retrieved July 10, 2017.
  2. "Faaji Fm radio presenter attacked Over 'affair' with housewife". KemiFilani.com. 9 September 2015. Retrieved July 10, 2017.
  3. "Faaji 106.5 FM launches new Mobile APP". amm.com.ng. Retrieved July 10, 2017.[dead link]