Jump to content

Fanisa Yisa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Fanisa Yisa
Rayuwa
ƙasa Afirka ta kudu
Karatu
Makaranta Jami'ar Cape Town
Sana'a
Sana'a jarumi da darakta
IMDb nm2850381

Faniswa Yisa 'yar wasan kwaikwayo ce kuma darakta a Afirka ta Kudu . [1][2] Tsohuwar makarantar wasan kwaikwayo ta Jami'ar Cape Town (1998-00), Yisa ta bayyana cewa tana jawo kuzari a cikin fasaha daga 'yan uwanta mata. Ayyukan fim dinta sun ha da: Ingoma, What Remains, DAM, Knuckle City .[3] Yisa ita mafi kyawun 'yar wasan kwaikwayo ta 2020 a gasar cin kofin fina-finai ta Afirka .[4]

  1. "Community radio gives children an opportunity to stimulate their imagination - Faniswa Yisa". Retrieved 2021-03-24.
  2. "Faniswa Yisa". Retrieved 2021-03-24.
  3. "A Conversation with Faniswa Yisa". Sarafina Magazine. 30 May 2018. Retrieved 2021-03-24.
  4. "Faniswa Yisa on her role as the nursing sister Lindiwe in DAM". Showmax. 25 February 2021. Retrieved 2021-03-24.

Haɗin waje

[gyara sashe | gyara masomin]