Fanka

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Fankar kasa
Fanka sama da kunnuwa huɗu
Wikidata.svgFanka
machine (en) Fassara
Clip on Fan.jpg
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na fluid accelerator (en) Fassara da machine (en) Fassara
Product or material produced (en) Fassara air current (en) Fassara
Amfani ventilation (en) Fassara
Hannun riga da turbine (en) Fassara

Fanka wata na'urace wacce take bada iska tahanyar amfani DA maganadisu immadai na wutan-lantarki (electricity) Kona hasken-rana woto (soler system).

Akwai fanka kala-kala kamar; Ta sama (ceilling fan) wanna itace mafi yawan fanka wacce ake amfani da ita agidaje musamman birane domin tana amfanine da wutan-lantarki kuma ana ratayetane a silin wato saman daki.

Sai ta teburi (table fan) wanna ita ana ajiyetane akan teburi ko akasa gwargwadon yadda kake bukatar ta domin zamani yakawo sauki yanzu haka anyi me chargi ga gudu domin aja hankalin mai siya.[1]


Fankar tower

Sai tower fan itamadai ana ajiyetane aksa saboda tanada tsawo kuma tana matukar bada iska ako ina acikin daki kusuwa zuwa kusurwa tanada na'urar sarrafawa (remote control). Takan huro iska daga cikinta zuwa waje me matukar sanyi domin sanyayawa.

Sai tsayayya (pedestal fan) itama kamar tower tanada remote control wanda zaibaka daman sarrafata yanda kake bukata kuma takan bada iska gaya kwarai.


Exhaust fan fankace wacce ake amfani da ita wajen kayata bayin wanka. Ana amfani da itane domin tsane jiki idan mutum ya yi wanka ya tsane jikinsa.
Fankar bango data kasa

Wall mounted fan itace wacce ake sakawa ajikin bango saboda akan samu saman dakin mutun yayi sama ko kasa sosai to itace zabi na daidai ga kakan wannan matsalan.

Misting fan tana amfanine wajen fitar da tsananin zafi musanman agu mai cunkoso ko taron jama'a domin tanada karfi sosai tayadda zata iya fitar da shi kuma tasamarda wani sabon iskan.[2]

Ta kasa (Floor fan) akanyi amfani da itane waje sanyaya iska adaki tanada kokari wajen samarda ingattaccen iska ga maigida.

Fankar kasa

Akwai wacce ake cewa industrial fan wannan industrial fan anasatane ama'aikata wadanda sukeda manyan injina domin sanyayasu kima yanada matukar shan gas. Akwai hand fan itace ake sakawa ajakka wacce take anfani DA chaji ,yarkarance madaidaiciya kima tana bada iska sosai

Fankar hannu

[3]ta tsaye (standing fan) akwai ta sama

  1. https://www.homenish.com/types-of-fans/
  2. https://www.homenish.com/types-of-fans/#Conclusion
  3. https://www.homestratosphere.com/types-of-fans/