Farida Azizova

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Farida Azizova
Rayuwa
Haihuwa Qusar (en) Fassara, 6 ga Yuni, 1995 (28 shekaru)
ƙasa Azerbaijan
Sana'a
Sana'a taekwondo athlete (en) Fassara
Tsayi 173 cm

Farida Azizova (an haife ta ranar 6 ga watan Yunin a shekara ta alif ɗari tara da casa'in da biyar1995)miladiya(A.c).a Qusar, Azerbaijan) ƙwararriyar ƴar wasan taekwondo ce ta Azabaijan.[1] Ta fafata a gasar tseren kilo 67 a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2012 kuma Karine Sergerie ta kawar da ita a zagayen farko.[2] Ta kuma yi gasar tseren kilo 67 a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2016 amma ta yi rashin nasara a wasan na Bronze.[3] Ta cancanci zuwa Gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2020 ta hanyar Gasar Qualification ta Taekwondo ta Turai ta shekarar 2021.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]