Jump to content

Farouk of Egypt

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Farouk I /fəˈrk/ ; Larabci: فاروق الأولFaruq al-Awwal ;an haifeshi a ranar 11 ga watan Fabrairu shekarata alif 1920 -zuwa ranar 18 ga watan Maris shekarata alif 1965) ya kasance sarki na goma a Masar daga daular Muhammad Ali kuma sarkin Masar na Masar da Sudan, wanda ya gaji mahaifinsa, Fuad I, a shekarata alif 1936.

Farouk ya mutu a gudun hijira a Italiya a shekara ta alif 1965.