Fatala (kogi)
Appearance
| Fatala | |
|---|---|
|
| |
| General information | |
| Height above mean sea level (en) | 2 m |
| Tsawo | 205 km |
| Labarin ƙasa | |
![]() | |
| Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 10°13′00″N 14°00′00″W / 10.2167°N 14°W |
| Kasa | Gine |
| Territory | Gine |
| Hydrography (en) | |
| Watershed area (en) | 6,092 km² |
| River mouth (en) | Kogin Pongo (Guinea) |

Kogin Fatala kogi ne da ke arewacin kasar Guinea. Hanya ita ce kilomita dari biyu da biyar kuma tana da tushen sa a yankin Fria . Basinsa yana da tsayin kilomita dubu shidda dari tara da biyu kuma ya ketare lardin Boffa . Tashar ruwa ce ta Rio Pongo .
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]Catégorie:Catégorie Commons avec lien local identique sur Wikidata
