Fati Bararoji
Jump to navigation
Jump to search
![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
ƙasa | Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | afto |
![]() |
![]() ![]() |
Fati Baffa Fagge ko Fati Bararoji an haife ta kuma ta girma a unguwar Fagge,Kano;sunan Bararoji ya samo asali ne lokacin da ta fito a fim kuma ta yi rawar gani da sunan Bararoji.Ta yi aure da dan kawunta a Legas,tana da ya mace daya.
Fatima Baffa Bararoji wacce aka fi sani da Fati Bararoji na ɗaya daga cikin tsoffin jarumai wasan hausa mata kyawawa a masana'antar finafinan hausa wacce ake samarwa daga arewacin Najeriya.
An haifi tsohuwar jarumar kannywood fati bararoji ranar 24 ga watan Disamba a jihar Maradi, Niger.Kuma ta tashi tare da dukkan iyayenta.
.