Jump to content

Fati Nayo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.


Fati Nayo

Jaruma ce a Shirin fim Mai dogon Zango a Tashar arewa 24 Mai suna DAƊIN KOWA inda ta fito a matsayin kyauta dillaliya, kyakkyawar baƙar bafullatana ce[1]. Fati nayo bayan harkan fim tana da makaranta inda take koyar da mata da Maza yadda zasu Yi zaman aure.[2]

Takaitaccen Tarihin Ta

[gyara sashe | gyara masomin]

fati Nayo wacce akafi sani da suna kyauta dillaliya ta Shirin DADIN KOWA na tashar Arewa 24, mahaifin ta Ɗan kasuwa ne a ƙasar saudiyya , mahaifiyar ta yar Saudiyya ce mahaifin ta Kuma Ɗan asalin jihar gombe ne har mahaifiyar ta ma zama ne ya Kai iyayenta suka haifeta. Fati ita da Yan uwan ta duk a saudiyya aka haife su. Mahaifin ta Mai kishin ƙasar sa ne Yana zuwa yayi noma a ƙasar sa , anan ya fara ciwo har Allah yayi masa Rasuwa, fati sun fara sabuwar rayuwa ita da Yan uwanta a nijeriya . Sadda tazo nijeriya batajin kowani yare inba larabci ba. Ansa ta makarantar firamare Anna kasancewar yaren da take ji aka cire ta Akai mata aure. Fati tayi makarantu har biyu domin ta koyi magana da turanci . An mata aure tana yarinya inda auren bai Daɗe ba suka rabu. Tun tana karama take da burin fim , bayan bata da aure sai taji cewa Tashar arewa 24 tana Neman ma,aikata da zasu fito a Shirin fim ɗin DAƊIN KOWA , sai ta je itama ta shiga ciki[3]

  1. https://m.youtube.com/watch?v=9-2YPGQh8_k
  2. https://www.hausaloaded.com/2021/05/zawarawa-na-sun-kai-malala-sai-nayi-screening-dan-gaye-inji-kyauta-dillaliya-ta-shirin-dadin-kowa.html
  3. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-29. Retrieved 2023-07-29.