Fati Shu'uma
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Cikakken suna | Fatima Abubakar |
| Haihuwa | 1994 (31/32 shekaru) |
| ƙasa | Najeriya |
| Karatu | |
| Harsuna |
Hausa Turanci |
| Sana'a | |
| Sana'a | jarumi |
Fatima Abubakar (An haifeta a shekara ta alif dari tara da casa'in da hudu 1994) wacce aka fi sani da Fati Shu'uma, ta kasance mai nishadantarwa a masana'antar fim ta Hausa wato Kannywood. Ta fito fili ne bayan da ta fito a wani fim a shekarar 2014 mai suna "Shu'uma" a matsayin (Muguwar Mata)" inda ta samu kyakkyawan aiki.
Sana'ar fim
[gyara sashe | gyara masomin]Fati Abubakar galibi tana fitowa a matsayin muguwar mace a fina-finan ta.
Fati Shu'uma dai ta kasance cikin fitattun jarumai a masana'antar shirya fina-finai Na kannywood.
Fina-finai
[gyara sashe | gyara masomin]Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin].