Jump to content

Fatima Bashir

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Fatima Bashir
Rayuwa
Haihuwa Najeriya, 8 ga Janairu, 1995 (29 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a judoka (en) Fassara
Fatima

Fatima Bashir (an haife ta ne a ranar 8 ga watan Janairu, shekara ta alif ɗari tara da cassain da biyar1995A.c) wadda ta kasance yar wasan judoka ce 'yar Najeriya wacce ke fafatawa a rukunin mata. Ta lashe kyautar tagulla a Gasar Wasannin Afirka ta shekarar 2015 a cikin kilo 48.[1][2]

Aikin wasanni

[gyara sashe | gyara masomin]

Fatima Bashir ta lashe kyautar tagulla a gasar kilo 48 na mata a gasar wasannin Afirka na shekara ta 2015 da aka gudanar a Brazzaville, Jamhuriyar Congo.[3]

  1. "Fatima Bashir, Judoka, JudoInside". www.judoinside.com. Retrieved 20 November 2020.
  2. "Fatima BASHIR / IJF.org". www.ijf.org. Retrieved 20 November 2020.
  3. "African Games Brazzaville, Event, JudoInside". www.judoinside.com. Retrieved 20 November 2020.