Fatima Hamza
Appearance
|
| |
| Rayuwa | |
| Ƙabila | Hausawa |
| Sana'a | |
| Sana'a | jarumi |

Fatima Hamza jaruma ce a masana antar fim ta Hausa wato masana'antar Kannywood, sabuwar jaruma ce a masana'antar fim ta fito a fitaccen fim din Nan mai farin jini nasu Lawal Ahmad Mai suna "IZZAR SO", shine silar ɗaukakar ta a duniya. Kyakkyawar budurwa ce wacce take tasowa a masana antar, ta fito a matsayin PA ta yarinyar matawalle Mai suna hajiya nafisa a kamfanin matawalle a cikin shirin.[1]
Taƙaitaccen Tarihin Ta
[gyara sashe | gyara masomin]Fatima hamza jaruma shine cikakken sunan ta Amma anfi sanin ta da suna PA ta fim din Izzar so. Jarumar Hausa Fulani ce Haifaaffiyar jihar Kano.[2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-30. Retrieved 2023-07-30.
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-30. Retrieved 2023-07-30.