Jump to content

Fatima Payman

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

{{Databox>>

Rayuwar ta ta farko da ilimi

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Fatima Payman a Kabul, Afghanistan a cikin shekara ta 1995, [1] itace babba cikin yara huɗu. Kakan Payman ya kasance memba na majalisa a Afghanistan.

Iyalinta sun tsere daga Taliban zuwa kasar Pakistan lokacin da take karama 'yar shekara biyar a duniya . Mahaifinta ya tafi kasar Ostiraliya ta hanyar jirgin ruwa a shekara ta 1999 kuma ya shafe lokaci a tsare shige da fice, bayan haka ya yi aiki a matsayin mai gadi mai sana kuma aiki mn kula da kicin ya kasance kuma direban taksi, don haka zai iya tallafawa ƙaurawar matarsa da yara huɗu. Sauran dangin sun isa kasar Ostiraliya a shekara ta alif dubu biyu da ukku 2003, lokacin da Fatima ke da shekaru takwas, kuma suka zauna a Perth. Da zarar ta kasance a Ostiraliya, mahaifiyarta ta fara kasuwanci tana ba da darussan tuki

Payman samu kammala karatu a Kwalejin Musulunci ta kasar Australiya a Perth, inda ta kasance shugabar daliban a shekarar ta alif dubu biyu da a shirin da ukku 2013.[2] Ta halarci Jami'ar Yammacin kasar Qstiraliya, inda ta sami kwalin shidar digirin ta na farko a fannin ilimin ɗan adam da zamantakewa da kuma Digiri na digiri na Kimiyya ta Magunguna.[3]"Fatima Payman for the Senate". Emily's List Australia. Archived from the original on 15 November 2021. Retrieved 24 June 2022.</ref>

Ta yi aiki a matsayin mataimakiyar kantin magani da likitan magani a Terry White's daga watan Fabrairu shekara ta alif dubu biyu da sha ta kwas 2018 har zuwa Fabrairu shekara ta alif dubu biyu da a shirin 2020."Senator Fatima Payman". Australian Parliament House. Parliament of Australia. Archived from the original on 6 June 2024."Senator Fatima Payman". Australian Parliament House. Parliament of Australia. Archived from the original on 6 June 2024.</ref>

Ayyukan siyasa

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. |title=Editorial: An election result for modern Australia |url=https://thewest.com.au/opinion/editorials/editorial-an-election-result-for-modern-australia-c-6922984 |url-status=live |archive-url=https://web.archive.org/web/20220624062649/https://thewest.com.au/opinion/editorials/editorial-an-election-result-for-modern-australia-c-6922984 |archive-date=24 June 2022 |access-date=24 June 2022 |website=The West Australian}}|url=https://www.jomhornews.com/fa/news/151731/ |url-status=live |archive-url=https://web.archive.org/web/20220721034854/https://www.jomhornews.com/fa/news/151731/ |archive-date=21 July 2022 |access-date=2022-07-20
  2. "Australian Islamic College Perth congratulates Sr. Fatima Payman". Australian Islamic College Perth. Archived from the original on 24 June 2022. Retrieved 24 June 2022.
  3. "Senator Fatima Payman". Australian Parliament House. Parliament of Australia. Archived from the original on 6 June 2024.