Fatima Sharafeddine
Appearance
|
| |
| Rayuwa | |
| Haihuwa | Berut, 1966 (59/60 shekaru) |
| ƙasa | Lebanon |
| Harshen uwa | Larabci |
| Karatu | |
| Makaranta |
jami'an jahar Osuo 1996) M.A. (mul) Lebanese American University (mul) (1989 - Bachelor of Arts (mul) |
| Matakin karatu |
Bachelor of Arts (mul) M.A. (mul) |
| Harsuna |
Larabci Turanci |
| Sana'a | |
| Sana'a |
marubuci, editing staff (en) |
| Kyaututtuka |
gani
|
| Ayyanawa daga |
gani
|
| Imani | |
| Addini |
Musulunci Shi'a |
|
|
|
Tana da M.A.a cikin Ka'idar Ilimi da Ayyuka a shekarata alif (1993) da MA a fannin wallafe-wallafen Larabci na zamani (1996), duka daga Jami'ar Jihar Ohio. An kuma zaba ta don lambar yabo ta Astrid Lindgren Memorial acikin shekarata 2010, 2011, 2016, da 2020.[1][2]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Fatima Sharafeddine". Kalimat Group. Retrieved 27 December 2020.
- ↑ "4 Arabic-language Writers Nominated for 2020 Astrid Lindgren Memorial Award!". ArabKidLitNow. Retrieved 27 December 2020.