Fatima Shema
Appearance
Fatima Shema An haife ta a garin Zariya. Ta taso tare da ‘yan uwana takwas maza da mata. Ta yi Makarantar Firamare ta Jafaru da ke Zariya, sannan da na gama sai na tafi GGSS Kawo. Daga nan sai na je Kwalejin Share fagen shiga Jami’a ta Katsina wacce ke Zariya (CAR). Bayan ta kammala sai ta samu shiga Jami’ar Ahmadu Bello Zariya, inda ta karanta kasuwanci (Business administration) Bayan ta kammala digirina sai ta yi hidimar kasa a Zariya. Bayan hidimar kasa sai ta yi aure. Duk da cewa bata taba yin aikin gwamnati ba, bata zauna haka kawai ba sai ta kama harkar kasuwanci gadan-gadan
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.