Fatou Diagne
Appearance
Fatou Diagne | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | Thiès (en) , 20 ga Janairu, 1996 (28 shekaru) | ||||||||||||||||||
ƙasa | Senegal | ||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||
Makaranta | Purdue University (en) | ||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | basketball player (en) | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | center (en) |
Fatou Babou Diagne (an haife ta 20 Janairu 1996) ƴar wasan ƙwallon kwando ce ta ƙasar Senegal mai buga wasa a kungiyar Purdue Boilermakers da ƙungiyar ƙasa ta Senegal . [1]
Ta wakilci Senegal a Gasar Afrobasket na Mata na 2019 .