Fatou Sene
Appearance
Fatou Sene | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | 18 Nuwamba, 1989 (35 shekaru) | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
|
Fatou K. Sene (an haife ta a ranar 18 ga watan Nuwamba shekara ta 1989) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta Senegal wacce ke taka leda a matsayin 'dan wasan tsakiya ga AS Dakar Sacré Cœur da ƙungiyar mata ta Senegal .
Ayyukan kasa da kasa
[gyara sashe | gyara masomin]Sene ta buga wa Senegal wasa a babban matakin a lokacin gasar zakarun mata ta Afirka ta 2012. [1]
Bayanan da aka ambata
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "8th African Women Championship - Match No 2" (PDF). CAF. Archived from the original (PDF) on 21 September 2013. Retrieved 8 August 2020.