Faure Gnassingbé
Appearance


Faure Gnassingbé ɗan siyasan Togo ne. An haife shi a shekara ta 1966 a Afagnan.
Shugaban ƙasar Togo ne a shekarar 2005 (bayan ubansa Gnassingbé Eyadema - kafin Abbas Bonfoh) da daga shekarar 2005 (bayan Abbas Bonfoh).
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.