Gnassingbé Eyadema
Appearance

Gnassingbé Eyadema ɗan siyasan Togo ne. An haife shi a shekara ta 1935 a Pya ; ya mutu a shekara ta 2005 a cikin jirgin sama.

Shugaban ƙasar Togo ne daga shekarar 1967 zuwa 2005 (bayan Kléber Dadjo - kafin Faure Gnassingbé).[1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Nabourema, Farida (6 October 2020). "In Togo, There Is Nowhere to Hide". New York TImes.