Ferekalsi Debesay
Appearance
Ferekalsi Debesay | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Tsazega (en) , 10 ga Yuni, 1986 (38 shekaru) |
ƙasa | Eritrea |
Ƴan uwa | |
Ahali | Mekseb Debesay (en) , Kindishih Debesay (en) , Mossana Debesai (en) da Yacob Debesay (en) |
Sana'a | |
Sana'a | sport cyclist (en) |
Mahalarcin
|
Ferekalsi Debesay Abrha (an haife shi a ranar 10 ga watan Yunin 1986 a Tsazega ), tsohon ƙwararren ɗan tseren keke ne na ƙasar Eritrea. Shi ɗan uwa ne ga masu tseren keke Mossana Debesai, Mekseb Debesay, Yakob Debesay da Kindishih Debesay .[1]
Manyan Sakamakon Nasarori
[gyara sashe | gyara masomin]Shekarar 2007
Na biyu 2nd a wasan Road race, All-Africa Games na takwas a Tseren Titi, African Road Championships
Shekarar 2009
Na daya 1st, Prologue & Stage 4 Tour d'Egypt Na tara 9th, a Overall Tour Eritrea
Shekarar 2010
1st, a Team time trial, African Road Championships
4th, a Overall Tour Eritrea
4th, a Grand Prix of Al Fatah
10th, a Overall Tour of Rwanda
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Frekalsi Debesay » MTN - Qhubeka". Retrieved 2 November 2014.