Filin Da-ga

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Filin Da-ga
subclass ofhuman-geographic territorial entity Gyara
bangare nayaƙi Gyara

A lokacin Yaki, filin da-ga wani wuri ne inda mahimman harkokin sojoji suka faru ko suke kan faruwa.[1][2] filin da-ga zai iya daukan dukkanin inda yaki ke gudana, a tudu ne ko ruwa ko a iska.[3]


Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]