Filin Wasa Na Agege
Filin wasa na Agege filin wasa ne mai fa'ida da yawa a jihar Legas,[1] Najeriya. Yana da wurin zama 4,000.[2] Gida je ta MFM FC, ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta mata 'yan ƙasa da shekara 17 ta Najeriya kuma tun daga shekarar 2018, na DreamStar FC Ladies.
Aikin ginawa
[gyara sashe | gyara masomin]Gwamnatin jihar Legas ta ce ana kokarin kammala matakin kammala filin wasan a watan Fabrairu, kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Najeriya ya ruwaito.[3]Filin wasa na cikin Lagos ne ga kungiyar mata ta Premier League ta Najeriya DreamStar FC Ladies, da Nigerian Premier League Club MFM, wacce ta wakilci kasar a shekarar 2017. CAF Champion League, tare da Plateau United.
Wasu Hotunan Filin Wasan
[gyara sashe | gyara masomin]Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]6°38′33″N 3°19′28″E / 6.64250°N 3.32444°EPage Module:Coordinates/styles.css has no content.6°38′33″N 3°19′28″E / 6.64250°N 3.32444°E