Filin jirgin saman Tsletsi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Filin jirgin sama na Tsletsi (filin jirgin sama ne mai hidima Djelfa,babban birnin lardin Djelfa a ƙasar Aljeriya.Filin jirgin saman yana da kusan 6 kilometres (3.7 mi) gabas da birnin.

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

  •  Aviation portal
  • Transport in Algeria
  • List of airports in Algeria

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]