Jump to content

Filin wasa na Al-Batin Club

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

 

Filin wasa na Al-Batin Club
Wuri
Coordinates 28°26′58″N 46°04′31″E / 28.449403°N 46.075233°E / 28.449403; 46.075233
Map
History and use
Openingga Afirilu, 2016
Ƙaddamarwaga Afirilu, 2016
Occupant (en) Fassara Al-Batin (en) Fassara

Filin Wasan Kulob na Al-Batin ( Larabci: استاد نادي الباطن‎ </link> ) filin wasa ne mai amfani da dunan Hafar al-Batin, na kasar Saudi Arabia . A halin yanzu ana amfani da shi galibi don wasannin ƙwallon ƙafa kuma shine filin wasa na gida na Al-Batin . Filin wasan yana da kujeru guda 6,000. An bude shi a watan Afrilun a shekara ta 2016. [1]

  • Jerin wuraren wasanni a Saudiyya
  • Jerin filayen wasan kwallon kafa a Saudiyya
  1. "افتتاح منشأة نادي الباطن غدا بحضور الرئيس العام" (in Arabic). al-jazirahonline.com. 20 April 2016. Archived from the original on 20 September 2016. Retrieved 31 August 2016.CS1 maint: unrecognized language (link)

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]

Page Module:Coordinates/styles.css has no content.28°26′55″N 46°04′30″E / 28.44861°N 46.07500°E / 28.44861; 46.07500