Filip Jörgensen

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Filip Jörgensen
Rayuwa
Haihuwa Lomma (en) Fassara, 16 ga Afirilu, 2002 (22 shekaru)
ƙasa Sweden
Denmark
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga
Tsayi 190 cm

Filip Jörgensen[1] Filip Jörgensen an haife shi a ranar 16 ga Afrilu 2002) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida na ƙungiyar La-Liga ta Villareal. An haife shi a Sweden, matashin ɗan ƙasar Denmark ne na duniya.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://en.m.wikipedia.org/wiki/Filip_J%C3%B6rgensen