Filomena Trindade
District: National Constituency of Angola (en) | |||||||||||||||||||
| Rayuwa | |||||||||||||||||||
| Haihuwa | Benguela, 26 Satumba 1971 (54 shekaru) | ||||||||||||||||||
| ƙasa | Angola | ||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||
| Harsuna | Portuguese language | ||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||
| Sana'a |
handball player (en) | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
|
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||
Filomena José Trindade, a.k.a. Filó (an haife a ranar 26 ga watan Satumba 1971 a Benguela, Angola ), 'yar wasan ƙwallon hannu ce 'yar kasar Angola mai ritaya. Filó ta kasance memba na ƙungiyar ƙwallon hannu ta mata ta Angola.[1] A matakin kulob din, ta yi fice a kungiyar Petro Atlético ta Angola, kulob din da ta lashe gasar zakarun kulob din Afirka da dama.
Wasannin Olympics na bazara
[gyara sashe | gyara masomin]Filó ta yi takara a Angola a shekarun 1996, 2000, 2004 da 2008 Olympics.
Filó ita ce ta lashe lambar yabo ta MVP sau uku a gasar ƙwallon hannu ta mata ta Afirka.
A halin yanzu dai Filomena Trindade ta kasance memba a majalisar dokokin jam'iyyar MPLA mai mulki.[2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]Filomena Trindade at Olympics.com
Filomena Trindade at Olympedia
Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Filomena Trindade" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 2020-04-18.