Fish and chip shop
Appearance
Shagon kifi da guntu, wani lokacin ana kiransa shagon guntu ko Chippy, Gidan cin abinci ne wanda keda ƙwarewa wajen sayar da kifi da gwuntu. Yawancin lokaci, shagunan kifi da guntu suna bada sabis na Ɗauki kaya, kodayake wasu suna da wuraren zama. Kasuwancin kifi da guntu na iya sayar da wasu abinci, gami da bambance-bambance akan ainihin abincin su kamar su sausage da hamburger, zuwa abincin yanki kamar abincin Indiya.[1]
Bambance-bambance akan sunan sun hada da mashaya na kifi, kamun kifi (a Yorkshire), shagon kifi da shagon chip. A mafi yawan Ƙasar Ingila ciki harda Arewacin Ireland, ansan su da Chippy ko kifi, yayin da a Jamhuriyar Ireland da yankin Aberdeen, anfi saninsu da chippers.
- ↑ Tsirtsakis, Anastasia (2019-09-22). "Old school fish and chips in Moonee Ponds, the Greek way". NEOS KOSMOS (in Turanci). Retrieved 2022-02-16.