Jump to content

François Amégasse

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
François Amégasse
Rayuwa
Haihuwa Gabon, 10 Oktoba 1965 (59 shekaru)
ƙasa Gabon
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
AS Sogara (en) Fassara1983-1988
  Gabon men's national football team (en) Fassara1984-2000
Mbilinga FC (en) Fassara1993-1997
Petrosport F.C. (en) Fassara1998-2000
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

François Amégasse Akol [1] (an haife shi ranar 10 ga watan Oktoba 1965) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne, na ƙasar Gabon, wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasa mai tsaron gida. Ya buga wa kasarsa Gabon wasa sau 110, inda ya zura kwallaye tara, kuma ya wakilci Gabon a gasar cin kofin Afrika a shekarun 1994, 1996 da 2000. [2] Amégasse ya zama kyaftin din Gabon a gasar cin kofin nahiyar Afirka ta shekarar 2000.[3]

Bayan ya yi ritaya daga buga wasa, Amégasse ya ci gaba da shiga harkar kwallon kafa. An nada shi jakade a wasan karshe na gasar cin kofin Afrika na shekarar 2017 a Gabon.[4]

  1. François Amégasse Akol – International Appearances
  2. Team profile: Gabon BBC.co.uk, 13 January 2000
  3. "Bafana must beware Gabon's mission" . Independent Online . 21 January 2000.
  4. "Football : François amegasse, nommé ambassadeur de la caf pour la Can 2017" . news.alibreville.com (in French). 24 October 2016.

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]
  • François Amégasse at National-Football-Teams.com