Frank Itom
Appearance
Frank Itom | |
---|---|
Rayuwa | |
Sana'a |
Frank Itom wanda kuma aka sani da Frank Ileogben, ɗan Najeriya ne mai ƙirƙirar (bidiyo/hotuna ko rubuta a shafin sada zumunta) mai bayar da labari.[1][2][3]
Rayuwar farko da aiki
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Frank a Owan West a Jihar Edo a Najeriya.[4] Aikin sa ya fara ne a cikin 2015 amma ya fara ganin babban nasara a cikin 2020 lokacin da ya fara ƙirƙirar (bidiyo /hotuna ko rubuta a dandalin sada zumunta) a hukumance.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Egodo-Michael, Oghenovo (2023-10-13). "People think content creators are fraudsters – Itom". Punch Newspapers (in Turanci). Retrieved 2024-05-15.
- ↑ "Meta Empowers Creators in Nigeria with Skills to Thrive in Metaverse - Brand Times" (in Turanci). 2022-08-01. Retrieved 2024-05-15.
- ↑ "Having Knowledge Without Sharing It Makes You Obsolete Eventually – Frank Itom | Independent Newspaper Nigeria" (in Turanci). 2023-08-12. Retrieved 2024-05-16.
- ↑ Rapheal (2024-03-14). "Empowering creators: Frank Itom's path from boredom to content creation innovation". The Sun Nigeria (in Turanci). Retrieved 2024-05-15.