Franziska Liebhardt

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Franziska Liebhardt
Rayuwa
Haihuwa Berlin, 5 ga Janairu, 1982 (42 shekaru)
ƙasa Jamus
Karatu
Harsuna Jamusanci
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle

Franziska Liebhardt (an haife ta me a ranar 5 ga watan Janairun shekarar 1982) ita ce 'yar tseren nakasassu daga Jamus. Tana yin gasa wajen jefa abubuwa a cikin rarrabuwa F37 kuma a cikin tsalle mai tsayi a cikin rukunin T37. As of September 2016, tana kuma rike da tarihin mata na F37 na duniya a harbi, wanda ta sanya yayin fafatawa a gasar bazara ta nakasassu ta shekarar 2016 a Rio de Janeiro.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

 

Hanyoyin haɗin waje[gyara sashe | gyara masomin]

  • Franziska Liebhardt at the International Paralympic Committee (also here)