Friederike von Alvensleben
Appearance
|
| |
| Rayuwa | |
| Haihuwa | Brussels, 1745 |
| ƙasa | Jamus |
| Mutuwa |
Redekin (en) |
| Ƴan uwa | |
| Abokiyar zama |
Karl Theophilus Döbbelin (en) Johann Friedrich von Alvensleben (en) |
| Yara |
view
|
| Yare |
Alvensleben (en) |
| Karatu | |
| Harsuna | Jamusanci |
| Sana'a | |
| Sana'a |
jarumi, stage actor (en) |
| Sunan mahaifi | Katharina Friderici |


Friederike von Alvensleben (1749-1799), ƴar wasan kwaikwayo ce kuma daraktar gidan wasan kwaikwayo na Jamus. Har wayau ta kasance manajan daraktar sanannen kamfanin wasan kwaikwayo, wanda ya shahara a Arewacin Jamus a lokacin rabi na biyu na ƙarni na sha takwas.
Ta fara auren Karl Theophil Döbbelin sannan kuma Johann Friedrich von Alvensleben (1736-1819).
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.