Jump to content

Félix Malloum

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Félix Malloum
Shugaban kasar chad

Rayuwa
Haihuwa Sarh, 10 Satumba 1932
ƙasa Cadi
Mutuwa Neuilly-sur-Seine (en) Fassara, 12 ga Yuni, 2009
Yanayin mutuwa  (Gazawar zuciya)
Karatu
Harsuna Larabci
Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da soja
Digiri Janar
Imani
Addini Katolika
Jam'iyar siyasa Chadian Progressive Party (en) Fassara

Felix Malloum ko Felix Malloum Ngakoutou Bey-Ndi ( Larabci: فليكس معلومFiliks Mʿalūm ; an haife shi a ranar 10 ga watan Satumban shekarar 1932 – ya rasu 12 ga watan Yunin shekarar 2009) ɗan siyasan ƙasar Chadi ne, wanda ya yi aiki a matsayin Shugaba da Firayim Minista na Chadi daga shekarar 1975 zuwa 1978.

Tarihin Rayuwa

[gyara sashe | gyara masomin]

Siyasa da Shugabanci

[gyara sashe | gyara masomin]

 

Political offices
Magabata
{{{before}}}
{{{title}}} Magaji
{{{after}}}