Gélita Hoarau
Appearance
| |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa |
Saint-André (mul) | ||
| ƙasa | Faransa | ||
| Harshen uwa | Faransanci | ||
| Karatu | |||
| Harsuna | Faransanci | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
| Wurin aiki | Faris | ||
| Imani | |||
| Jam'iyar siyasa |
Reunionese Communist Party (en) | ||
Gélita Hoarau (an haife ta a ranar 15 ga watan Janairun shekara ta 1956) tasance ‘yar majalisa a Majalisar Dattijai ta Faransa, inda ta wakiltci tsibirin Réunion . Ta kasance memba ta Jam'iyyar Kwaminisanci, Jamhuriyar Republican, da Citizen Group . Mijinta shi ne Elie Hoarau .