Jump to content

Gadanya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Gadanya ya kasance gari ne dake a karamar hukumar Bagwai dake jihar Kano. Gadanya garine mai tarihi Wanda ya kafu a kalla shekaru 900 da kafuwa. gari ne Wanda ya hada kabilun mutane irinsu, Fulani da Hausawa da kuma barebari. Amma kuma Hausa ita ce yaren da kowa yake magana da da shi Yana da gacikin manta dagatai, sañan a kwai makarantun Boko da na addinin

Ana ma garin kirari da gadan agadan ta kawaje gadon kaya Hana barchi. Sannan garin yayi iyaka da Jauben yamma daka kudu tayi iyaka da Tudara daka gabas da iyaka da saré saré daga Arewa da iyaka da Alajawa daka yamma.

  • Kofar yamma
  • kofar Gabas
  • Magajin Gari
  • Rinji
  • Kwangwai
  • yalwa
  • Karofi
  • Wadawa
  • Tallu
  1. Kawaje Gambo
  2. Kawaje Mukhtar Muhammad
  3. Kawaje Wada Mukhtar