Jump to content

Galicia (Spain)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Galicia
Galicia (gl)
Galicia (es)
Flag of Galicia (en) Coat of arms of Galicia (en)
Flag of Galicia (en) Fassara Coat of arms of Galicia (en) Fassara


Take Os Pinos (en) Fassara

Wuri
Map
 42°48′N 7°54′W / 42.8°N 7.9°W / 42.8; -7.9
Ƴantacciyar ƙasaIspaniya

Babban birni Santiago de Compostela (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 2,695,645 (2021)
• Yawan mutane 91.15 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Galician (en) Fassara
Yaren Sifen
Labarin ƙasa
Yawan fili 29,574 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Tekun Atalanta da Cantabrian Sea (en) Fassara
Wuri mafi tsayi Trevinca (en) Fassara (2,127 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Region of Galicia (en) Fassara
Ƙirƙira 28 ga Afirilu, 1981
Ranakun huta
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa Xunta de Galicia (en) Fassara
Gangar majalisa Parliament of Galicia (en) Fassara
• President of the Xunta of Galicia (en) Fassara Alfonso Rueda (mul) Fassara (12 Mayu 2022)
Majalisar shariar ƙoli High Court of Justice of Galicia (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .gal (mul) Fassara
Lamba ta ISO 3166-2 ES-GA
NUTS code ES11
taswirar sipania
galacia spain
manuniyar galacia

Galicia Galician, yanki ne mai cin gashin kansa na Spain. da ƙasa mai tarihi a ƙarƙashin dokar Spain. Ya kasance a arewa maso yammacin Iberian Peninsula, ya haɗa da lardunan A Coruña, Lugo,Ourense, da Pontevedra.[1]

Mafi girman kai

[gyara sashe | gyara masomin]

A tauraron dan adam view of Galicia Sunan Galicia ya samo asali ne daga sunan Latin Callaecia, daga baya Gallaecia, mai alaƙa da sunan tsohuwar ƙabilar Celtic da ke zaune a arewacin kogin Douro, Gallaeci ko Callaeci a cikin Latin, ko Καλλαϊκoί (Kallaïkoí) a cikin Hellenanci. Waɗannan Callaeci su ne ƙabila na farko a yankin da suka taimaki Lusitaniyawa a yaƙi da Romawa mamaya. Romawa sun yi amfani da sunansu ga dukan sauran ƙabilu a arewa maso yamma waɗanda suke yare ɗaya kuma suke rayuwa iri ɗaya.[2]

  1. http://www.ctv.es/USERS/sananton/ponteved.pdf
  2. http://www.lavozdegalicia.es/galicia/2007/10/30/0003_6273910.htm