Ganuwa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ganuwa
Ganuwa a Jihar Kano

Ganuwa wata katanga ce da ake yi a duk gari, domin kare kai daga harin abokan hamayya, musamman a zamanin da. ita kuma wannan ganuwa ana saka bayi ne su haka rami sai su tara kasar tazama kamar wata jigawa da haka ne idan abokan gaba sun kawo hari to da kuma zarar ankulle kofofin gari shikenan sai dai su koma idan kuwa suka hau ta kan ganuwa to zasu gangaro ne su fada cikin ruwa ko kuma dakarun garin su kashesu. Idan kaje manyan garuruwan hausawa zaka samu wannan ganuwa kamar kano, katsina, daura da kuma sauran garuruwan arewa maso yamma a Najeriya

Tarihi[gyara sashe | gyara masomin]

Amfanin ganuwa[gyara sashe | gyara masomin]

Amfaninta ga mutanen da[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]