Gareji
Appearance
Gareji | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | parking facility (en) da gini |
Gareji da turanci kuma (Garage), wani waje ne ko muhallin motoci inda ake ajjiye mota,
kuma inda ake gyaran motoci ko babura dadai sairan su duk ana kiransu da gareji, akan gyarar raku kamar haka
- Gyarar injin
- Gyaran kafa
- Gyaran jikin mota
- Gyaran masu burbudan iska (A C)
Garagi muhalli ne mai kunshe da abubuwa da dama, kamar su roba, gilas, da kuma karafuna masu nauyi da marassa nauyi.
Hotunan Gareji
[gyara sashe | gyara masomin]-
salon Gareji a 1919
-
Salon Gareji a 1938
-
Garejin Hôtel Brion (1904)
-
Gareji a Nizhny Novgorod
-
Tsohon gareji a Mannheim