Gavin Jeanne

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Gavin Jeanne
Rayuwa
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Gavin Jeanne ƙwararren manajan Wasan ƙwallon ƙafa ne na Seychelles . Shi ne babban kocin kungiyar kwallon kafa ta ƙasar Seychelles na ƴan kasa da shekaru 17, kuma tsohon kocin riko na kungiyar kwallon kafa ta Seychelles .

A ranar 28 ga watan Maris shekarar 2018, an nada Jeanne kocin kungiyar kwallon kafa ta Seychelles kan kwantiragin shekaru biyu.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]