Gayeshwar Chandra Roy
![]() | |
| Rayuwa | |
| Haihuwa |
Keraniganj Upazila (en) |
| ƙasa | Bangladash |
| Harshen uwa | Bangla |
| Ƴan uwa | |
| Ƴan uwa |
view
|
| Karatu | |
| Harsuna | Bangla |
| Sana'a | |
| Sana'a |
civil servant (en) |
| Imani | |
| Addini |
Hinduism (en) |
| Jam'iyar siyasa |
Bangladesh Nationalist Party (en) |

Gayeshwar Chandra Roy Dan siyasan jam'iyyar BNP ne mai kishin kasar Bangladesh kuma tsohon ministan gwamnatin Bangladesh. A halin yanzu yana aiki a matsayin zaunannen kwamitin (mafi girman dandalin tsara manufofi) na jam'iyyar. Ya kuma kasance memba na Jatiya Samajtantrik Dal a shekarun 1970.
Rayuwar farko
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Roy a ranar 1 ga Nuwamba 1951, a gundumar Dhaka ta Gabashin Bengal a lokacin, Dominion of Pakistan (yanzu Bangladesh) zuwa Gannandra Chandra Roy da Sumoti Roy.
Sana'a
[gyara sashe | gyara masomin]Roy ya shiga siyasa mai ci gaba a rayuwarsa ta dalibi. Acikin 1970s, ya kasance memba na Jatiya Samajtantrik Dal. Ya shiga Jatiyatabadi Jubo Dal, wani reshen siyasa na BNP a 1978. Bayan zaben 'yan majalisa na 5 a 1991, BNP ya kafa gwamnati kuma Roy ya zama ministan muhalli na ma'aikatar muhalli da gandun daji (yanzu ma'aikatar muhalli, dazuzzuka da sauyin yanayi) a karkashin tsarin fasaha. Daga baya, an nada shi a matsayin daya daga cikin manyan sakatare janar na BNP sannan kuma memba na dindindin.
