Jump to content

Gberu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Gberu
Alaafin

1735 - 1746
Ojigi (en) Fassara - Amuniwaiye (en) Fassara
Rayuwa
Sana'a

Gberu Sarkin yarbawane a masarautar daular Oyo. Ya hau karagar mulki daga 1730 zuwa 1746. Gberu yana da wani babban abokinsa mai suna Jambu,wanda ya nada Basorun (shugaban Oyo Mesi,manyan mashawartan gwamnati),amma nan da nan sai suka yi gaba da juna, kowannensu ya kulla makircin wani. faduwa.Bayan an ki shi a matsayin mai mulki, Gberu ya kashe kansa.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.