Georgette Florence Koyt-Deballé
Appearance
Georgette Florence Koyt-Deballé | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 25 ga Augusta, 1960 (64 shekaru) |
ƙasa | Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya |
Karatu | |
Makaranta | Paris-Sorbonne University - Paris IV (en) |
Thesis director | André Crépin (en) |
Sana'a | |
Sana'a | Malami da Jami'ar Bangui |
Employers | Jami'ar Bangui |
Georgette Florence Koyt-Deballé (an haife ta a shekara ta 1960) shugabar gudanarwa ce a fannin ilimi daga Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya.[1]
Rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]Bayan tayi karatu a Faransa, a shekara ta 1988 Koyt-Deballé ta zama farfesa a Turanci a Jami'ar Bangui a shekara ta 1988. Daga shekarun 2011 zuwa 2013, ta kasance shugabar jami'ar Bangui.[1]
Ayyuka
[gyara sashe | gyara masomin]- C'est la vie: poèmes, Bangui, 2007.
- Nago, u, Comment s'en sortir, Bangui, 2008.[1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 1.0 1.1 1.2 Richard Bradshaw; Juan Fandos-Rius (2016). "Koyt-Deballé, Georgette Florence (1960–)". Historical Dictionary of the Central African Republic. Rowman & Littlefield Publishers. pp. 384–5. ISBN 978-0-8108-7992-8.