Gerhard Kahtz
Appearance
5 Mayu 1963 - 11 Nuwamba, 1965 | |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa | Jamus, 26 Nuwamba, 1922 | ||
| ƙasa | Najeriya | ||
| Mutuwa | 2005 | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | soja | ||
Kanar Gerhard Kahtz (an haife shi 26 Nuwamba 1922) wani jami'in sojan Jamus ne wanda ya yi aiki a matsayin babban hafsan hafsoshin sojojin saman Najeriya daga 1963 zuwa 1965.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.