Ghada Hassine

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ghada Hassine
Ɗan Adam
Bayanai
Jinsi mace
Ƙasar asali Tunisiya
Suna Ghada (en) Fassara
Shekarun haihuwa 17 Mayu 1993
Wurin haihuwa Sfax (en) Fassara
Sana'a weightlifter (en) Fassara
Wasa weightlifting (en) Fassara
Participant in (en) Fassara 2012 Summer Olympics (en) Fassara

Ghada Hassine (Larabci: غادة حسين‎  ; An haife ta a ranar 17 ga watan Mayun 1993 a Sfax, Tunisia) ƴar Tunisiya ce mai ɗaukar nauyi.[1] Ta yi gasa a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2012 a gasar -69 kg kuma ta kammala ta goma.[2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]