Ghada Owais
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | 6 Nuwamba, 1977 (48 shekaru) |
| ƙasa | Lebanon |
| Karatu | |
| Makaranta |
Lebanese University (mul) |
| Sana'a | |
| Sana'a | ɗan jarida |
Ghada Owais ( Larabci : غادة كرم عويس Ghāda Karam 'Owais ) ya kasan ce ɗan jaridar Lebanon ne na Al Jazeera . An haife ta ne a ranar 6 ga watan Nuwamba, 1977, kuma ta halarci Jami’ar Lebanon, ta kammala a shekara ta 1999. [1] Owais ya shiga Al Jazeera a 2006. [2] Tana magana da Larabci dakuma Ingilishi. [3]