GidanKayanTarihi na Kasa na Hutsulshchyna and Pokuttia Folk Art
GidanKayanTarihi na Kasa na Hutsulshchyna and Pokuttia Folk Art | |
---|---|
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Ukraniya |
Oblast of Ukraine (en) | Ivano-Frankivsk Oblast (en) |
City of regional significance of Ukraine (en) | Kolomyia (en) |
Coordinates | 48°32′N 25°02′E / 48.53°N 25.04°E |
History and use | |
Opening | 1926 |
Ƙaddamarwa | 31 Disamba 1934 |
Suna saboda | Yosaphat Kobrynsky (en) |
Heritage | |
Contact | |
Address | вулиця Театральна, 25, Коломия, Івано-Франківська область, Україна |
Offical website | |
|
Gidan Kayan Tarihi na Kasa na Yosafat Kobrynskyi na Hutsulshchyna and pokittia Folk Art (Ukraine ) wani gidan kayan tarihi ne a Kolomyia, Ukraine tare da tarin zanuka sama da guda 50,000 wanda ya tattara kayan tarihi da al'adun gargajiya na yankunan Hutsulshchyna da Pokuttia .
Tarihi
[gyara sashe | gyara masomin]An kafa gidan kayan gargajiya ne acikin shekara ta 1926 kuma an buɗe shi ga jama'a a ƙarshen 1934. Yana nan a cikin tsohon ginin <i>People's House</i> da ke tsakiyar birnin. An ba gidan suna don girmama Yosafat Kobrynskyi (1818-1901). A cikin shekara ta 1945, an ba shi suna Gidan Tarihi ta Jiha ta Hutsulshchyna Folk Art. A halin yanzu gidan kayan gargajiya ya ƙunshi rassa uku:
- Kosiv Museum na Hutsulshchyna Folk Art da Life (wanda yake a Kosiv ).
- Gidan kayan tarihi na Pysanka (wanda yake a Kolomyia). An kuma buɗe a cikin shekarar 1987 ya tara tarin fiye da 12,000 qwai Easter daga ko'ina cikin duniya.
- Yaremche Museum of Ethnography and Ecology of the Carpathians (a cikin 2007 ya shiga babban gidan kayan gargajiya a Kolomyia), wanda ke cikin Yaremche . Yana mai da hankali kan shirya bukukuwa, taron karawa juna sani da taro.
Hotuna (abubuwan da ke aje a gidan)
[gyara sashe | gyara masomin]-
Cembalo, karni na 19
-
Kayan bikin aure a karni na 20s
-
Kaho a karni na 20s
-
Baje kolin auren Hutsul na wucin gadi.
-
Hurdy-gurdy, 2007
-
Hutsul kolach na gargajiya (gurasar aure) akan baje kolin wucin gadi
-
Karfe, 18 c,
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Gidan yanar gizon hukuma Archived 2023-03-24 at the Wayback Machine
48°31′44″N 25°02′15″E / 48.5289°N 25.0376°EPage Module:Coordinates/styles.css has no content.48°31′44″N 25°02′15″E / 48.5289°N 25.0376°E
- Pages with TemplateStyles errors
- Webarchive template wayback links
- Wikipedia articles with LCCN identifiers
- Wikipedia articles with VIAF identifiers
- Wikipedia articles with WorldCat-VIAF identifiers
- Gidajen Kayan Tarihi na Ukraine
- Shafuka masu fassarorin da ba'a duba ba
- Pages using the Kartographer extension