Jump to content

Gidan Kayan Tarihi na Fasaha Yankin Nikanor Onatsky da ke Sumy

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Gidan Kayan Tarihi na Fasaha Yankin Nikanor Onatsky da ke Sumy
Сумський обласний художній музей імені Никанора Онацького
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaUkraniya
Oblast of Ukraine (en) FassaraSumy Oblast (en) Fassara
City of regional significance of Ukraine (en) FassaraSumy (en) Fassara
Coordinates 50°54′22″N 34°48′00″E / 50.905981°N 34.799944°E / 50.905981; 34.799944
Map
History and use
Opening1 ga Maris, 1920
Shugaba Nykanor Onatskyi (en) Fassara
Suna saboda Nykanor Onatskyi (en) Fassara
Collection size 10,279 item of collection or exhibition (en) Fassara
Contact
Address Покровська площа, 1, Суми, Україна
Offical website
Museum a cikin 2017
Monks. Went to the wrong place» (painting by Lev Solovyov)

Gidan Tarihi na Fasaha na Yankin Nikanor Onatsky da ke Sumy gidan kayan gargajiya ne na Jiha da ke Sumy, Ukraine . Kayayyakinta suna yana ɗaya daga cikin muhimman kayan tarihi a Ukraine kuma ya ƙunshi ayyuka na 'yan ƙasa da kuma saura masu fasaha na duniya.

Kuindzhi Pine 1878

Tarihi da bayyani

[gyara sashe | gyara masomin]

An kafa gidan kayan gargajiyan ne a ranar 1 ga wata Maris, 1920, wanda Nikanor Onatsky (1875-1937),mai fasaha, malami, sananne acikin mutane kuma dalibin Ilya Repin ya kafa .

An kafa gidan tarihin ne bisa kayayyakin gargajiya na mutanen ƙasa da aka ware da kuma tarin O. Gansen da ke cikin birnin a lokacin.

Baje koli da kuɗaɗen gidan tarihin sun kai guda 15,000.

Wurareb kallon sun ƙunshi ɗakuna takwas na babban bene mai hawa biyu wanda G. Sholts, masanin gine-ginen Sumy ya gina a ƙarshen 19th - farkon karni na 20, kuma asalinsa ya kasance Bankin Jiha na Daular Rasha. Sannan akwai zane-zane, sassake-sassake na tsaffin masu fikira da kuma ba zamani, 'yan kasar Ukraine har da ma kasashen waje.

  • Jerin zane-zane na Yammacin Turai a cikin gidajen tarihi na Ukrainian

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]

50°54′22″N 34°47′58″E / 50.90611°N 34.79944°E / 50.90611; 34.79944Page Module:Coordinates/styles.css has no content.50°54′22″N 34°47′58″E / 50.90611°N 34.79944°E / 50.90611; 34.79944