Gidan Tarihi na Badagry
Appearance
(an turo daga Gidan Tarihi na gida na Badagry)
Gidan Tarihi na Badagry | |
---|---|
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya |
Jihohin Najeriya | jahar Legas |
Ƙananan hukumumin a Nijeriya | Badagry |
Coordinates | 6°25′06″N 2°53′24″E / 6.4183°N 2.8901°E |
History and use | |
Opening | 1863 |
Heritage | |
Contact | |
Address | Lander Rd, Marina 103101, Badagry |
|
Gidan Tarihi na gida na Badagry .
wani gidan tarihi ne a Badagry, Nijeriya wanda ke a ofishin hafsan hafsoshi da gwamnatin mulkin mallaka ta Burtaniya ta gina a shekarar 1863.