Gidan kayan tarihi na Jamhuriyar Turkiyya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

 

Gidan kayan tarihi na Jamhuriyar Turkiyya (wanda kuma aka sani da "Gini na biyu na Turkiyya", Turkish: Cumhuriyet Müzesi </link>) wani gidan tarihi ne a birnin Ankara na ƙasar Turkiyya,wanda ya kasance ginin majalisar dokokin Turkiyya daga 1924 zuwa 1960.

Geography[gyara sashe | gyara masomin]